Rundunar sojojin Yemen ta sake harbo jirgin yakin Amurka mara matuki na US MQ-9
Rundunar sojin kasar Yemen ta bayyana cewa ta sake harbo jirgin yaki mara matuki na US MQ-9, kwanaki uku bayan harbo na farko a makon da ya gabata, a matsayin wani bangare na goyon bayan raunana Falasdinawa da kuma hare-haren da Amurka ke jagoranta kan sojojin kasar ta Larabawa, kamar yadda Press TV ta ruwaito….
