An Binne Gawar Marigayi Buhari A Gidan Sa Da ke Daura, Jihar Katsina
An binne gawar tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a gidansa da ke Daura, jihar Katsina, a safiyar yau, cikin jimami da addu’o’i daga iyalansa, shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, gwamnoni, ministoci, da dubban jama’a daga sassa daban-daban na ƙasa da waje. Jana’izar marigayin ta samu halartar mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima, tsohon mataimakin shugaban ƙasa…
