SHIRIN BUNƘASA TATTALIN ARZIKI: CBN da Gwamnatin Tarayya sun ƙaddamar da Shirin Daƙile Tsadar Rayuwa da Hauhawar Farashi (DGAS)

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) tare da Gwamnatin Tarayya sun ƙaddamar da Shirin Daƙile Tsadar Rayuwa da Hauhawar Farashi, domin zaburar da harkokin tattalin arziki bunƙasa. Shirin mai suna Dis-inflation and Growth Acceleration Strategy (DGAS), an ƙaddamar da shi ne domin hana malejin tsadar rayuwa da na farashin kayayyaki cillawa sama zuwa kashi…

Read More