Shugaba Tinubu Ya Yi Jimamin Rasuwar Fitaccen Dan Kasuwa, Alhaji Aminu Dantata
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana jimaminsa kan rasuwar dattijon kasa, jagora a kasuwanci kuma shahararren mai taimakon jama’a, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, wanda ya rasu da safiyar Asabar yana da shekaru 94 a duniya. A cikin wata sanarwa da mai ba shi shawara na musamman kan harkokin labarai, Bayo Onanuga, ya fitar, Shugaba…
