Tsaro: Gumi bai fi ƙarfin doka ba, an riga an yi masa tambayoyi, inji Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa tuni jami’an tsaro suka yi wa fitaccen malamin nan, Sheikh Ahmad Gumi, tambayoyi kan kalamansa na baya-bayan nan kan ‘yan bindiga a Nijeriya. Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai na Fadar Shugaban…
