DA DUMI-DUMI! Za a Bai Wa Maniyyatan Najeriya Guzirinsu A Tsabar Kuɗi
A wani yunkuri na tabbatar da cewa ba a sami wata tangarda a aikin Hajjin bana ba,Babban bankin Najeriya ya amince da bai wa hukumar aikin Hajji ta Kasa tsurar kudaden guzirin Alhazai don a raba musu a hannu. Wannan ya biyo bayan tsoma bakin mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, wanda ya yi kamun ƙafa…
