Yan Houthi sun shirya domin haramta duk wani jirgin ruwa da ya shafi Isra’ila, wanda yake mallakin Amurka, Ingila
Kungiyar ‘yan Houthi da ke Yemen sun sanar da haramtawa jiragen ruwan da suka shafi Isra’ila da kuma wadanda suke mallakin Amurka da Ingila wucewa ta tekun Red Sea. Kamar yadda The New Arab ta ruwaito, duk wani jirgin ruwan da ke tafiya dauke da tutar Birtaniya ko Amurka za a haramta masa wucewa, kamar…
