Ministan Yaɗa Labarai ya ƙaddamar da ginin Radio House da aka gyara, tare da alƙawarin ƙarin gyare-gyare

Hoto: Minista Idris yana karɓar kambin karramawa daga Shugabar ƙungiyar ma’aikatan Ma’aikatar Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Kwamared Chika Ukachukwu a lokacin taron ƙaddamar da gyararren ginin Radio House Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ƙaddamar da ginin Radio House da aka gyara a Abuja, wanda ke nuna wani…

Read More

Za a ƙarfafa gyare-gyaren tsarin tattalin arziki da Tinubu ke yi a 2025, inji Ministan Yaɗa Labarai

Hoto: Daga hagu: Darakta Janar na Muryar Nijeriya (VON), Malam Jibrin Baba Ndace; Minista, Mohammed Idris; Daraktar Kula da Ofishin Babbar Sakatare a Ma’aikatar Yaɗa Labarai, Madam Comfort Ajiboye; tsohon Darakta Janar na VON, Mista Osita Okechukwu; Jakaden ƙasar Bulgeriya a Nijeriya, Mista Yanko Yordanov, da Darakta-Janar na FRCN, Dakta Mohammed Bulama, a taron na…

Read More