Kiran Minista Idris ga ’yan Nijeriya: Ku guje wa zanga-zanga, ku yi amfani da damarmakin da gwamnatin Tinubu ta samar
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci ‘yan Nijeriya da su yi amfani da damarmakin da gwamnatin Shugaba Tinubu ta samar masu maimakon gudanar da zanga-zanga. Ministan ya bayar da shawarar ne a taron manema labarai na duniya da ya gudanar a Abuja ranar Laraba. Ya yi nuni da cewa…
