Minista ya buɗe taron horas da ‘yan jarida kan yaƙi da aƙidun ta’addanci
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ƙaddamar da taron horas da ‘yan jarida na kwana biyu kan inganta rahotannin su domin daƙile aƙidar ta’addanci. An buɗe taron ne a ranar Talata a Abuja a Ofishin Mai Bai Wa Shugaban Ƙasa Shawara Kan Harkokin Tsaro (ONSA), Malam Nuhu Ribadu. A jawabin…
