Ba za a yi gagarumin bikin cikar gwamnatin Tinubu shekara ɗaya ba, inji Ministan Yaɗa Labarai
Hoto: Ministoci a wajen taron manema labarai Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce ba za a yi wani gagarumin biki a ranar cikar gwamnatin Shugaban Ƙasa Bola Tinubu shekera ɗaya ba. Idris ya bayyana haka ne a taron manema labarai na ministoci a ranar Laraba a Abuja. A cewar…
