Labari cikin hoto
Daga hagu zuwa dama – Tsohon mai magana da yawun fadar shugaban kasa, Malam Garba Shehu; Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris; Shugaban Kwamitin Zartarwa na Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Duniya (International Press Institute – IPI), Mista Marton Gergely; Wakilin Najeriya da Afirka a Kwamitin Zartarwa na ƙungiyar ta IPI, Mista Raheem…
