Gwamnatin Tarayya ta ware Naira biliyan 9.6 don biyan ma’aikata kuɗaɗen inshorar
Shugaba Bola Tinubu ya amince da ware Naira biliyan 9.6 a wannan shekara, domin sabunta biyan inshorar rayuka na ma’aikata, a ƙarƙashin Group Life Assurance. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris ne ya bayyana haka a ranar Laraba, bayan kammala Taron Majalisar. Da ya ke magana da manema labarai bayan kammala…
