Skip to content
December 24, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
December 2025
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
293031  
« Nov    
  • Home
  • Idris Mohammed
  • Page 6

Tag: Idris Mohammed

  • Labarai

TATTAUNAWA TA MUSAMMAN: Babban Burina Shi Ne, Ya Zama Babu Wani Ɗan Zamfara Da Zai Bar Jiha Don Neman Magani – Gwamna Lawal

Editor6 months ago041 mins

TATTAUNAWA TA MUSAMMAN:Babban Burina Shi Ne, Ya Zama Babu Wani Ɗan Zamfara Da Zai Bar Jiha Don Neman Magani – Gwamna Lawal A kwanakin baya ne Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya gabatar da wata tattaunawa ta musamman don cikar sa shekara biyu a karagar mulki, wacce ta gudana a ofishin sa da ke Gusau….

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Bada Tabbaci Akwai Tsaro A Abuja Duk da Gargaɗin Da Ofishin Jakadancin Amurka Ya Ba Matafiya

Editor6 months ago04 mins

Gwamnatin Tarayya ta bada tabbacin cewa Babban Birnin Tarayya Abuja yana da tsaro ga mazauna cikin sa da baƙi da kuma jakadun ƙasashen waje. Wannan tabbacin na zuwa ne bayan da Ofishin Jakadancin Amurka da ke Nijeriya ya fitar da wata sabuwar sanarwa kan tsaro, inda ya hana tafiye-tafiyen ma’aikatan sa da iyalan su zuwa…

Read More
  • Labarai

Kiran Gwamnatin Tarayya Ga ‘Yan Jarida: Ku Zama Jigo Wajen Gina Dimokiraɗiyyar Nijeriya

Editor6 months ago09 mins

Gwamnatin Tarayya ta buƙaci kafafen yaɗa labarai da su riƙa yaɗa labaran da ke nuna nasarorin da Nijeriya ta samu a tsarin mulkin dimokiraɗiyya. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne ya bayyana hakan a ranar Asabar yayin bikin cikar Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Nijeriya (NUJ) shekaru 70 da kafuwa,…

Read More
  • Labarai

Ministan Yaɗa Labarai Ya Yaba wa Hafsoshin Soji Kan Cigaban da Aka Samu a Fannin Tsaron Ƙasa A Shekaru Biyu

Editor6 months ago07 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yaba wa Hafsoshin Sojin ƙasar nan bisa kyakkyawan sauyin da aka samu a fannin gudanar da aikin tsaro cikin shekaru biyu da suka gabata, wanda ya haifar da gagarumin cigaba da ba ya misaltuwa a fannin tsaron ƙasa baki ɗaya. Mataimaki na Musamman ga…

Read More
  • Labarai

Nijeriya Na Kan Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arziki Da Dawo Da Martabar Ƙasa — Ministan Yaɗa Labarai

Editor6 months ago03 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Gwamnatin Tarayya tana ɗaukar manyan matakai domin farfaɗo da tattalin arzikin Nijeriya, dawo da ƙwarin gwiwar masu zuba jari, da kuma ƙarfafa dimokiraɗiyya a ƙasar. A wata hira ta musamman da ya yi da mujallar Forbes Africa yayin bikin Ranar Dimokiraɗiyya, Ministan ya…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya Za Ta Tallafa Wa Yekuwar Rigakafin Cutar Ƙyandar Jamus

Editor7 months ago07 mins

Gwamnatin Tarayya ta yi alƙawarin tallafa wa kamfen na ƙasa da za a gudanar don yi wa yara rigakafi daga cututtukan ƙyandar jamus (wato measles-rubella), wanda ake shirin farawa a watan Oktoba na bana. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne ya bayyana hakan a yayin da tawagar Cibiyar Kula…

Read More
  • Labarai

Sauye-sauyen Gwamnatin Tinubu na Shekara Biyu Shaida ce ta Jagoranci Mai Hangar Nesa – Minista Mohammed Idris

Editor7 months ago02 mins

Ministan Yada Labarai da Wayar da Kai ga Al’umma, Mohammed Idris, ya bayyana cewa nasarorin da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta samu cikin shekara biyu kacal sun zama shaida ta gaskiya na jagoranci mai hangen nesa da jarumtaka. Da yake jawabi a wajen taron farko na Tattaunawar Kasa kan Shiga Al’umma cikin Harkokin Gwamnati…

Read More
  • Labarai

Tinubu Ya Tura Wakilai Zuwa Neja Kan Ambaliyar Mokwa Da Ta Halaka Sama Da Mutum 150

Editor7 months ago07 mins

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da wata babbar tawagar Gwamnatin Tarayya zuwa Jihar Neja domin jajanta wa gwamnati da al’ummar da ambaliya ta shafa a garin Mokwa da kewaye. Ambaliyar ta yi sanadiyyar mutuwar mutane sama da 150, ta raba dubban mutane da muhallan su, kuma ta lalata ɗimbin gidaje, hanyoyin mota da…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Yi Ta’aziyyar Mutanen Da Suka Rasu A Ambaliyar Garin Mokwa

Editor7 months ago03 mins

Gwamnatin Tarayya ta bayyana alhini bisa ambaliyar da ta auka wa garin Mokwa a Jihar Neja, wadda ta yi sanadin mutuwar mutane da dama tare da raba ɗaruruwan jama’a da muhallan su. A wata sanarwa da ya fitar a ranar Juma’a, Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana da cewa…

Read More
  • Labarai

Babu Wasu Masu Juya Tinubu Ta Bayan Fage, Cewar Minista

Editor7 months ago08 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce babu wani gungun mutane da suke juya Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ta bayan fage, abin da a turance ake ce wa “cabal”. A cewar sa, wannan Shugaban Ƙasar mai ‘yancin kan sa ne, wanda ke sauraron ra’ayoyi da dama amma a ƙarshe…

Read More
  • 1
  • …
  • 4
  • 5
  • 6
  • 7
  • 8
  • …
  • 20

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.