ISMA ta shirya taron fadakarwa kan lafiya a lokacin azumin Ramadan a Katsina
Sashen Kula da Lafiya na Harkar Musulunci a Najeriya (ISMA) ya shirya taron fadakarwa don ilmantar da al’ummar musulmi kan yadda za su kula da lafiyarsu yayin azumin Ramadan. Taron, wanda aka gudanar a ranar Lahadi, 23 ga Fabrairu, 2025, a unguwar Daki-Tara, Jihar Katsina, ya gudana ne a karkashin jagorancin shugaban sashen na jihar,…
