NAMADI BAI ƊAUKI RAINI BA: Gwamnan Jigawa ya yi hajijiya da jami’an da suka yi wuji-wuji da kuɗaɗe a Manyan Makarantun Koyon Ayyukan Lafiya

A taron Majalisar Zartaswa ta Jihar Jigawa na ranar Litinin, 25 ga Maris, 2024, an amince da ƙudurori kamar haka: Majalisar Zartaswa ta duba Rahoton Kwamitin Tantance Rahoton Kwamitin Bincike a kan Manyan Makarantun Koyar da Ayyukan Kiwon Lafiya na jiha, inda ta umarci Ofishin Babban Akanta na jiha da ya aiwatar da shawarwarin da…

Read More