Mataimakin Shugaban kasa, ya isa Kano zaman makokin Dantata

A ci gaba da nuna alhininta kan rasuwar Marigayi Alh Aminu Dantata, Wata tawagar gwamnatin tarayya ƙarƙashin Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ta isa jahar Kano don ci gaba da zaman makokin Marigayin. Tawagar, wadda ta kunshi manyan Jami’an gwamnati kamar mataimakin shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Sanata Ibrahim Hassan Hadejia; Mai bai wa shugaban…

Read More

VFS Global Inaugurates New UK Visa Premium Application Centre in Kano to Serve Northern Nigeria

Kano, Nigeria – In a move aimed at enhancing access to UK visa services for travellers across Northern Nigeria, VFS Global, in partnership with UK Visas and Immigration (UKVI), has officially opened its new Premium Application Centre in Kano. Located at Bristol Palace Hotel, 54–56 Guda Abdullahi Road, the new centre offers customers in Kano…

Read More

Tawagar Gwamnatin Tarayya Ta Miƙa Saƙon Ta’aziyya Daga Tinubu Tare Da Yin Addu’o’i A Gidan Ɗantata A Madina Kafin A Rufe Shi Gobe

Tawagar Gwamnatin Tarayya ta isa gidan marigayi Alhaji Aminu Ɗantata a Madina domin isar da saƙon ta’aziyyar Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ga iyalan mamacin. Ɗantata dai ya rasu ne a birnin Abu Dhabi shekaranjiya Asabar yana da shekaru 94. A gobe Talata za a rufe shi a maƙabartar Baƙiyya ta Madina. Tawagar gwamnatin Nijeriya…

Read More

Shugaba Tinubu Ya Amince da Sauya Federal Polytechnic Kabo Zuwa Jami’ar Kimiyya da Fasaha Ta Tarayya, Kabo

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya bayyana godiyarsa ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, bisa amincewarsa da kudirin da ya gabatar a Majalisa na sauya Federal Polytechnic Kabo zuwa Federal University of Science and Technology, Kabo a Jihar Kano. Amincewar ta zo ne cikin wata wasika da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu…

Read More

Tiririn Hayaƙin Bincike A Kano: Abba Gida-gida ya kafa kwamitocin binciken yadda aka sayar da kadarorin gwamnati, ɓacewar wasu mutane da rigingimun siyasa daga 2015 -2023

Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya kafa kwamitoci biyu na binciken sayar da kadarorin gwamnatin jiha, rigingimun siyasa da kuma binciken ɓacewar wasu mutane da aka daina jin ɗuriyar su daga 2015 zuwa 2023. Da ya ke ƙaddamar da kwamitocin a ranar Alhamis, Gwamna Abba ya sha alwashin sai an hukunta duk wani da aka…

Read More

TALLAFIN GWAMNATIN TARAYYA: Kano za ta raba ƙaramin buhun shinkafa lodin mota 100, buhun dawa lodin mota 44, buhun gero lodin mota 14, buhun masara lodin 41 a faɗin jihar

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa za ta yi rabon tallafin kayan abincin da Gwamnatin Tarayya ta ba jihar. Cikin sanarwar da Kakakin Yaɗa Labaran Gwamnan Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya yi wa taron manema labarai a ranar yammacin Lahadi, ya ce Jihar Kano ta karɓi lodin mota 100 na ƙaramin buhun shinkafa, na…

Read More