Shugaban Karamar Hukumar Katagum Ya Raba Kayan Tallafi Don Dogaro Da Kai
Daga Idris Ibrahim Azare 13/5/2025 shugaban ƙaramar hukumar katagum, Hon. Yusuf Babayo Zaki ya ƙaddamar da shirin rabon tallafi na kayan Sana’a, noma, mota da kuma babura ga al’umar mazabar sa. Rabon wanda irin sa ya kasance na farko a shugaban cin ƙaramar hukumar Katagum Hon. Yusuf ya bada sabin babura roba roba ga dukkan…
