Shin ya dace Shaikh Masussuka ya amsa muƙabalar da gwamnatin Katsina ta shirya?
Sakamakon koke-koken da Malam Izala ke yawan aikawa game da salon wa’azin Mahaddacin Alƙur’anin nan da ke Katsina, Shaikh Yahaya Masusska, gwamnatin jihar ta sanar da cewa za ta shirya wani zama na musamman domin kowa ya kare kan sa, inda a ƙarshe za a fitar da matsayar za a tilasta wa kowa sai ya…
