Sojojin Isra’ila sun takaita isa masallacin Al-Aksa ga masu ibada
Rundunar sojin Isra’ila ta hana daruruwan masu gudanar da ibada kaiwa ga masallacin Al-Aksa da ke Jerusalem da aka mamaye domin yin sallar Juma’a ta biyu a cikin wata mai tsarki na Ramadana, kamar yadda kamfanin dillancin labaru na WAFA ya ruwaito. Kamar yadda ya ke a cikin rahoton The New Arab, shaidun gani da…
