UNGA: Najeriya ta goyi bayan Falasɗinu su gabatar da jawabi ta bidiyo bayan hana su Visa da Amurka ta yi
Najeriya tare da ƙasashe 144 sun kada kuri’a a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) domin ba wa Shugaban Falasɗinu, Mahmoud Abbas, damar yin jawabi ta bidiyo a babban taron Majalisar bayan Amurka ta ƙi ba da visa ga tawagarsa. An kada kuri’ar ne a New York, inda aka samu ƙuri’u 145 na amincewa, ƙasashe biyar…
