Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce za a iya daukar shekaru 14 kafin a iya kwashe tarin abubuwan da suka rushe a Gaza
Hoto: Wani yanki na zirin Gaza Tsaunin abubuwan da suka rushe mai yawan gaske ciki harda makaman yaki wadanda ba su tarwatse ba da Isra’ila ta bari a mummunan yakin ta a zirin Gaza zai iya daukar kimanin shekaru 14 kafin a kwashe su, kamar yadda wani jami’in majalisar dinkin duniya ya bayyana a ranar…
