2027: Su Wane Ne Ke Tsoron Guguwar Makinde A Jam’iyyar PDP?
Daga Bello Hamza, Abuja Lokacin da jam’iyyar PDP ta gudanar da taron Kwamitin Zartarwa na Kasa karo na 102 ta yanke shawarar ware takarar shugaban kasa na shekarar 2027 ga Kudu, yanayin siyasa a kasar ya dauki zafi tare da dimbin ce-ce-ku-ce kan wane ne zai dauki tikitin babbar jam’iyyar adawa a Afirka. Masu sharhi…
