Tinubu Ya Yi Alƙawarin Fatattakar Maƙiyan Ƙasa, Ya Girmama Marigayi Gwamna Audu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada cewa dawo da zaman lafiya, ƙarfafa tsaron ƙasa, da faɗaɗa damar tattalin arziki su ne manyan abubuwan da gwamnatin sa ta fi mayar da hankali a kai. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne ya bayyana haka a madadin Shugaban, a lokacin taron…
