Manufar ƙarfafa jarin bankuna shi ne inganta tsarin hada-hadar kuɗaɗe da bunƙasa ƙarfin tattalin arzikin ƙasa zuwa Dala Tiriliyan Ɗaya -CBN

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya ya jaddada cewa babbar manufar tilasta wa bankunan kasuwanci su ƙarfafa jarin su shi ne, domin a ƙara inganta tsarin hada-hadar kuɗaɗe, ta yadda tattalin arzikin Nijeriya zai dangane zuwa Dala Tiriliyoyan 1 nan da shekarar 2030. CBN ya bayyana haka a yayin da manya da ƙananan bankuna ke…

Read More

Gwamna Lawal Ya Tabbatar Da Cikakken Goyon Bayan Gwamnatin Sa Ga Jami’ar Kimiyyar Likitanci Da Ke Tsafe

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana aniyarsa ta ci gaba da bai wa sabuwar Jami’ar Kimiyyar Likitanci da Fasahar Lafiya ta Tarayya da ke Tsafe cikakken goyon baya domin tabbatar da nasarar kafuwarta da ci gabanta. A ranar Litinin ne Mataimakin Shugaban Jami’ar, Farfesa Ibrahim Yakasai, tare da tawagar shugabannin jami’ar suka kai ziyarar…

Read More