Tinubu: Gwamnatin Najeriya Na Ci Gaba da Tattaunawa da Ƙasashen Duniya Ta Hanyar Diflomasiyya
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa Najeriya na kan hanyar ci gaba da tabbatar da alaƙar diflomasiyya, yayin da manufofin tattalin arziƙin gwamnati ke fara haifar da sakamako mai gamsarwa a gida da kuma ƙasashen waje. Shugaban ƙasar ya bayyana haka ne a zaman Majalisar Zartarwa ta Ƙasa (FEC) a ranar Alhamis, bayan…
