Shugaba Tinubu Ya Taya Sanata Kwankwaso Murnar Zagayowar Ranar Haihuwa
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon gwamnan jahar Kano, kuma shahararren ɗan siyasa Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso murnar zagayowar ranar haihuwarsa a yau, 21 ga Oktoba, 2025. Shugaban ya taya ƴan uwa da abokan arzikin Kwankwaso da ma tawagar siyasarsa murna a yayin da suke bikin wannan rana mai muhimmanci. Shugaban ya ce…
