Ministan Yada Labarai da Wayar da Kai ya jagoranci taron NSDF
Ministan Yada Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, a matsayin sa na Shugaban Ƙungiyar Cigaban Jihar Neja (Niger State Development Forum – NSDF) ya jagoranci taron ƙungiyar a ofishin sa dake Abuja, a jiya Talata, tare da mataimakin ƙungiyar, ƙaramin Ministan Ma’aikatar Noma da Tsaron Abinci, Sanata Dakta Aliyu Sabi Abdullahi, da sauran mambobin…
