Yanzu Yanzu: Shugaba Tinubu ya Zauna don tattaunawa da Majalisar Koli ta Ƙasa
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, a halin yanzu yana jagorantar zaman Majalisar Koli ta Ƙasa (Council of State) a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja, inda ake sa ran zai gabatar da sunayen waɗanda zasu maye gurbin kujerar shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC). Zaman, wanda aka fara da misalin ƙarfe 1:29 na rana a…
