Skip to content
December 25, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
December 2025
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
293031  
« Nov    
  • Home
  • Nijeriya
  • Page 20

Tag: Nijeriya

  • Labarai

UNGA80: Najeriya ta nemi a yafe bashi ga ƙasashen da ake bi da ba da damar yin kasuwanci domin samun ci gaba mai ɗorewa

Editor3 months ago04 mins

Shugaban Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga ƙasashen duniya da su yafe bashi ga ƙasashe masu tasowa, yana mai cewa hakan hanya ce madaidaiciya ta wanzar da zaman lafiya da ci gaba. Tinubu, wanda Mataimakin Shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya wakilta, ya yi wannan kira ne a lokacin da yake gabatar da jawabin ƙasa…

Read More
  • Labarai

Najeriya ta nemi kujerar dindindin a Kwamitin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya

Editor3 months ago04 mins

Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya sake jaddada bukatar a bai wa Najeriya kujerar dindindin a Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, a matsayin ɓangare na sauye-sauyen da ake son yi wa tsarin majalisar. Tinubu, wanda Mataimakinsa, Sanata Kashim Shettima, ya wakilta, ya yi wannan kira ne a lokacin da yake jawabi a zauren tattaunawa na…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Najeriya ta jaddada matsayar ta na tabbatar da ‘yancin ƙasar Falasɗinu a Majalisar Ɗinkin Duniya

Editor3 months ago03 mins

Gwamnatin Tarayya ta Najeriya ta bayyana cewa, mafita ta samar da ƙasashe biyu ita ce hanya mafi kyau da za ta kawo dawwamammen zaman lafiya ga al’ummar Falasdinu. Shugaba Bola Ahmed Tinubu, wanda Mataimakin sa, Kashim Shettima, ya wakilta, ya bayyana haka ne a lokacin da yake jawabi a babban taron Majalisar Dinkin Duniya karo…

Read More
  • Labarai

Shugaba Tinubu ya taya Alhaji Abdullahi Tijjani Gwarzo murnar cika shekara 65 da haihuwa

Editor3 months ago02 mins

Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon ƙaramin ministan gidaje da ci gaban birane, Alhaji Abdullahi Tijjani Gwarzo, murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta cika shekaru 65. A cikin wata sanarwa da mai ba shugaban ƙasa shawara kan yaɗa labarai da dabarun sadarwa, Bayo Onanuga, ya fitar, Shugaba Tinubu ya yaba da kishin ƙasa da kuma…

Read More
  • Labarai

Bankuna 14 sun cika sharuɗɗan ƙarfin jarin Naira biliyan 500 da CBN ya gindaya -Cardoso

Editor3 months ago04 mins

Ashafa Murnai Barkiya Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Olayemi Cardoso ya bayyana cewa zuwa yanzu manyan bankuna 14 ne suka cika sharaɗin tabbatar da cewa ƙarfin jarin kowanen su kada ya gaza kai Naira biliyan 500. Cardoso ya bayyana haka ne a ranar Talata, yayin zantawa da manema labarai bayan kammala taron kwanaki biyu na Kwamitin…

Read More
  • Labarai

Minista Ya Yaba Wa NBTE Kan Bunƙasa Ƙwarewar Ƙirƙira A Harkokin Watsa Labarai

Editor3 months ago07 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yaba wa Hukumar Ilimin Fasahar Ƙere-ƙere ta Ƙasa (NBTE) bisa jajircewar ta wajen bunƙasa Ilimin Fasaha da Na Sana’o’i (TVET) a Nijeriya, musamman wajen kafa Cibiyar Ƙwarewa ta Sashen Ƙirƙira a Harkokin Watsa Labarai (Creative Media Sector Skills Council). A wata sanarwa da Rabiu…

Read More
  • Labarai

Babban Bankin Nijeriya ya rage kuɗin ruwan da bankuna ke caza daga kashi 27.5 zuwa 27

Editor3 months ago03 mins

Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya bayyana rage kuɗin ruwa, daga kashi 27.5 zuwa kashi 27. Gwamnan CBN Olayemi Cardoso ne ya bayyana haka, a ranar Litinin jim kaɗan bayan kammala taron Kwamitin Ƙwararrun Bada Shawarwari kan Tattalin Arziki (MPC), a Abuja. Cardoso ya ce kwamitin ya amince a rage kuɗin ruwa da ɗigo .50, wato…

Read More
  • Labarai

UNGA: Shettima ya tallata damar zuba jari na dala biliyan 200 a fannin makamashi a Najeriya

Editor3 months ago04 mins

Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana wa masu zuba jari na ƙasashen waje cewa Najeriya na da damar zuba jari mai darajar sama da dala biliyan 200 a fannin makamashi. Ya bayyana hakan ne a wani taron tattaunawa da Ƙungiyar Kasuwanci ta Ƙasa da Ƙasa (Business Council for International Understanding – BCIU) ta shirya…

Read More
  • Labarai

GDP: Tattalin Arzikin Najeriya Ya Ƙaru da Kashi 4.23% a Zango na Biyu na shekarar 2025 – NBS

Editor3 months ago03 mins

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce Tattalin Arzikin Najeriya ya ƙaru da kashi 4.23 cikin ɗari a darajar GDP a zango na biyu na shekarar 2025 idan aka kwatanta da shekarar 2024. Hukumar ta bayyana haka ne a cikin rahoton GDP na Najeriya na zango na biyu na shekarar 2025 da ta fitar a…

Read More
  • Labarai

UNGA: Najeriya ta goyi bayan Falasɗinu su gabatar da jawabi ta bidiyo bayan hana su Visa da Amurka ta yi

Editor3 months ago01 mins

Najeriya tare da ƙasashe 144 sun kada kuri’a a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) domin ba wa Shugaban Falasɗinu, Mahmoud Abbas, damar yin jawabi ta bidiyo a babban taron Majalisar bayan Amurka ta ƙi ba da visa ga tawagarsa. An kada kuri’ar ne a New York, inda aka samu ƙuri’u 145 na amincewa, ƙasashe biyar…

Read More
  • 1
  • …
  • 18
  • 19
  • 20
  • 21
  • 22
  • …
  • 37

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.