Farashin kayan masarufi na ci gaba da sauka a Najeriya – Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS)
Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce hauhawar farashin kaya a Najeriya ya sauka zuwa kashi 20.12 cikin ɗari a watan Agusta 2025. A cikin rahoton da hukumar ta fitar kan Consumer Price Index (CPI) da hauhawar farashin kaya na watan Agusta, ta bayyana cewa adadin ya ragu da kashi 1.76 cikin ɗari idan aka…
