Shugaba Tinubu ya taya Shettima murna kan lambar girmamawa daga Ƙungiyar Masana Tattalin Arzikin Najeriya
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Mataimakinsa, Kashim Shettima, da wasu fitattun ’yan Najeriya murna bayan an karrama su da lambar girmamawa ta “Fellow” na Ƙungiyar Masana Tattalin Arzikin Najeriya [Nigerian Economic Society (NES)] saboda rawar da suka taka wajen tsara manufofin tattalin arziki da bincike a fannin ci gaba. A wata sanarwa daga…
