Gwamnatin Tarayya da Ofishin Jakadancin Amurka Sun Haɗa Gwiwa Don Wayar Da Kan ‘Yan Nijeriya Kan Sababbin Ƙa’idojin Samun Biza

Gwamnatin Tarayya ta haɗa gwiwa da Ofishin Jakadancin Amurka a Nijeriya domin wayar da kan ‘yan Nijeriya kan sababbin ƙa’idojin neman bizar Amurka tare da tabbatar da bin ƙa’ida yayin neman. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne ya bayyana haka a taron manema labarai da ya gudana tare da…

Read More

NELFUND: JAMI’AR TARAYYA TA DUTSIN-MA TA KARBI NAIRA BILIYAN 1.06 DOMIN BIYAN KUƊIN DALIBAI 10,018

Jami’ar Tarayya ta Dutsin-Ma, da ke Jihar Katsina, ta bayyana cewa ta karɓi Naira biliyan 1,065,391,000 daga Hukumar NELFUND domin biyan kuɗin karatu na dalibai 10,018. Wannan bayani na kunshe ne a cikin wata wasika da mukaddashin Mataimakin Shugaban Jami’ar, Farfesa Aminu Ado, ya aikawa Daraktan Ayyuka na Hukumar NELFUND. Bisa ga bayanin jami’ar, kuɗin…

Read More

Shugaba Tinubu Ya Umarci A Fara Bai Wa Tsofaffin Ma’aikata Masu Ƙaramin Albashi Kulawar Lafiya Kyauta da Ƙarin Kudin Fansho

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci fara gaggauta aiwatar da shirin bayar da kula da lafiya kyauta ga tsofaffin ma’aikata masu ƙaramin albashi da ke karkashin tsarin fansho na Contributory Pension Scheme (CPS). Ya bayyana wannan mataki a matsayin wani muhimmin ɓangare na kare mutuncin rayuwar masu ritaya da samar da kariya ga marasa…

Read More