Skip to content
December 25, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
December 2025
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
293031  
« Nov    
  • Home
  • Nijeriya
  • Page 29

Tag: Nijeriya

  • Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

Editor5 months ago02 mins

..Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da sababbin cibiyoyi guda uku na zamani domin kula da masu fama da cutar daji (cancer) a sassa daban-daban na ƙasar nan. Cibiyoyin sun haɗa da na Asibitin Koyarwa na Jami’ar Benin (UBTH) a Jihar Edo, Asibitin Koyarwa na Tarayya da ke Katsina, da kuma Asibitin Koyarwa na Jami’ar Nijeriya (UNTH)…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Kaddamar da Sabbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji a Najeriya

Editor5 months ago02 mins

Gwamnatin Tarayyar Najeriya karkashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta kaddamar da sabbin cibiyoyi guda uku na zamani domin kula da masu fama da cutar daji (cancer) a sassa daban-daban na ƙasar nan. Cibiyoyin sun haɗa da na Asibitin Koyarwa na Jami’ar Benin (UBTH) a jihar Edo, Asibitin Koyarwa na Tarayya da ke Katsina, da…

Read More
  • Labarai

Shugaba Tinubu Ya Tattauna da Gwamnonin APC Kafin Taron Kwamitin Zartarwa na Ƙasa

Editor5 months ago02 mins

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da gwamnonin da aka zaɓa a ƙarƙashin jam’iyyar APC a ranar Laraba a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja. Ganawar ta gudana ne kafin babban taron Kwamitin Zartaswa na Ƙasa NEC na jam’iyyar da za a gudanar a ranar Alhamis a dakin taro na Banquet Hall dake fadar…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin tarayya ta biya wa ɗaliban jami’ar Dutsin-Ma fiye da dubu 10 kuɗin makaranta

Editor5 months ago02 mins

A ci gaba da aiwatar da shirin lamunin karatu na Tallafin Kuɗin Karatu ta Ƙasa (NELFUND) ƙarƙashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, Jami’ar Tarayya da ke Dutsin-Ma, jihar Katsina, ta tabbatar da karɓar Naira biliyan ɗaya da miliyan sittin da biyar da dubu ɗari uku da casa’in da ɗaya (₦1,065,391,000) domin biyan kuɗin makaranta na…

Read More
  • Labarai

Tinubu Ba Zai Taɓa Tauye ’Yancin Kafafen Yaɗa Labarai Ba, inji Ministan Yaɗa Labarai

Editor5 months ago07 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu yana da cikakken goyon baya ga ’yancin faɗar albarkacin baki da ’yancin ’yan jarida, tare da fahimtar muhimmancin rawar da kafafen yaɗa labarai suke takawa wajen gina ƙasa. Da yake jawabi a taron lacca na shekara-shekara na…

Read More
  • Labarai

SHUGABA TINUBU YA ZIYARCI KANO DOMIN YIN TA’AZIYYAR MARIGAYI AMINU DANTATA

Editor5 months ago03 mins

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyarar ta’aziyya a Kano, inda ya bayyana marigayi Alhaji Aminu Dantata a matsayin gwarzo, mutumin kirki, jajirtacce, mai sadaukar da kansa wajen jin ƙai da tallafa wa al’umma. Shugaban ya ce rayuwar Alhaji Dantata cike take da yawan ibada, hidima, da ɗabi’un kirki waɗanda suka kasance abin koyi…

Read More
  • Labarai

NELFUND Za Ta Kaddamar da Manhajar Neman Aikin Yi Don Tallafawa Dalibai

Editor5 months ago03 mins

Hukumar Bashi ta Daliban Najeriya (NELFUND) ta bayyana cewa tana kammala shirye-shiryen bude wata manhajar neman aiki domin ba wa masu cin gajiyar bashin damar samun aikin yi cikin sauki, a gida da kasashen waje. Manajan Darakta na NELFUND, Akintunde Sawyerr ne ya bayyana hakan yayin taron manema labarai da aka gudanar a Abuja don…

Read More
  • Labarai

ILIMIN ’YA’YA MATA: Gwamnan Zamfara Ya Tallafa Wa Yara Mata 8,225 Na Sakandare

Editor5 months ago06 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya raba tallafin kuɗi ga yara mata 8,225 a dukkanin ƙananan hukumomi 14 na jihar. A ranar Larabar da ta gabata ne gwamnan ya fara rabon kuɗaɗe na ayyukan ACRESAL da Agile a ɗakin taro na Garba Nadama da ke sakatariyar J.B Yakubu a Gusau. Wata sanarwa da mai magana…

Read More
  • Labarai

Gwamna Lawal Ya Buƙaci Sabbin Alƙalan Zamfara Da Aka Naɗa Su Riƙa Gaggauta Tabbatar Da Adalci

Editor5 months ago06 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci alƙalai da su ba da fifiko wajen gaggauta yanke hukuncin adalci ga al’umma. A ranar Larabar da ta gabata ne gwamnan ya jagoranci rantsar da sabbin alƙalan manyan kotuna da kotun ɗaukaka ƙara ta shari’a da aka naɗa a babban ɗakin taro na gidan gwamnati da ke Gusau….

Read More
  • Labarai

Kudin FAAC: Jihohin Arewa Sun Sami Ƙarin Kimanin Kashi 40 cikin Dari a Watanni Hudu na Farkon 2025

Editor5 months ago02 mins

A rabon kudaden Kwamitin Raba Kudaden Shiga na Tarayya (FAAC) na zangon farko na shekarar 2025, jihohin Najeriya 36 sun raba jimillar Naira Tiriliyan 1.78, wanda in aka kwatanta da Naira Tiriliyan 1.27 da aka raba a zangon farko na 2024, an samu karin kashi 40% cikin dari. Arewa maso Yamma ce ta fi samun…

Read More
  • 1
  • …
  • 27
  • 28
  • 29
  • 30
  • 31
  • …
  • 37

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.