Skip to content
December 24, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
December 2025
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
293031  
« Nov    
  • Home
  • Nijeriya
  • Page 33

Tag: Nijeriya

  • Labarai

SHUGABA TINUBU YA KADDAMAR DA TARAKTOCI 2,000 DOMIN INGANTA NOMAN ZAMANI A FADIN KASAR NAN

Editor6 months ago03 mins

A kokarinsa na farfado da harkar noma a Najeriya, Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da shirin Renewed Hope Agricultural Mechanisation Programme tare da mika taraktoci 2,000 da kayan aikin noma ga manoma a fadin kasar nan. An gudanar da taron a hedikwatar Hukumar Sarrafa Irinn Gona ta Kasa (National Agricultural Seeds Council), dake…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Bada Tabbaci Akwai Tsaro A Abuja Duk da Gargaɗin Da Ofishin Jakadancin Amurka Ya Ba Matafiya

Editor6 months ago04 mins

Gwamnatin Tarayya ta bada tabbacin cewa Babban Birnin Tarayya Abuja yana da tsaro ga mazauna cikin sa da baƙi da kuma jakadun ƙasashen waje. Wannan tabbacin na zuwa ne bayan da Ofishin Jakadancin Amurka da ke Nijeriya ya fitar da wata sabuwar sanarwa kan tsaro, inda ya hana tafiye-tafiyen ma’aikatan sa da iyalan su zuwa…

Read More
  • Labarai

Tinubu: Gwamnati Za Ta Kara Kaimi Wajen Kawar da ’Yan Ta’adda da tabbatar da Tsaron Ma’aikata

Editor6 months ago02 mins

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana damuwa da alhini bisa harin kunar bakin wake da aka kai a Konduga, Jihar Borno. Shugaba Tinubu ya bayyana harin a matsayin zalunci na rashin imani, yana mai cewa hakan ba zai hana gwamnati da hukumomin tsaro ci gaba da fatattakar ragowar ’yan ta’addan Boko Haram ba, waɗanda…

Read More
  • Labarai

Kisan Filato: Ba zamu Lamunci Zubar Da Jinin Mutane Ba Gaira Ba Dalili —Shugaba Tinubu

Editor6 months ago03 mins

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi tir da Allah-wadai da kisan gilla da aka yi wa ayarin masu zuwa biki mutum 12 a jihar Filato, yana mai bayyana lamarin a matsayin abin ƙyama da rashin imani. A cewar sanarwar da mai ba Shugaban ƙasa shawara na musamman kan harkokin labarai da dabaru, Bayo Onanuga,…

Read More
  • Labarai

Kiran Gwamnatin Tarayya Ga ‘Yan Jarida: Ku Zama Jigo Wajen Gina Dimokiraɗiyyar Nijeriya

Editor6 months ago09 mins

Gwamnatin Tarayya ta buƙaci kafafen yaɗa labarai da su riƙa yaɗa labaran da ke nuna nasarorin da Nijeriya ta samu a tsarin mulkin dimokiraɗiyya. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne ya bayyana hakan a ranar Asabar yayin bikin cikar Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Nijeriya (NUJ) shekaru 70 da kafuwa,…

Read More
  • Labarai

Ina Da Isassun Kuɗi, Ban Ciwo Bashin Ko Kwabo Ɗaya Don Gyara Jihar Zamfara Ba, Inji Gwamna Lawal

Editor6 months ago05 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa gwamnatinsa ba ta karbi lamuni ko rance domin gudanar da ayyukan kawo sauyi da ake yi a duk faɗin jihar ba, kuma duk da haka yana da isassun kuɗi a ausun jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin tattaunawa da ya yi da wasu Editoci a…

Read More
  • Labarai

Zamfara Ta Zama Jiha Ta Farko Da Ta Ƙaddamar da Tsarin Ilimin Fasahar Zamani

Editor6 months ago06 mins

Jihar Zamfara ita ce ta farko a Nijeriya da ta fara amfani da Tsarin Ilimin Fasahar Zamani (ZDLF) don samar wa al’ummarta muhimman fasahohin zamani don ci gaban tattalin arziki, tsarin gudanar da aiki na zamani, da ƙirƙire-ƙirƙire. A ranar Larabar da ta gabata ne aka gudanar da babban taron masu ruwa da tsaki kan…

Read More
  • Labarai

Ministan Yaɗa Labarai Ya Yaba wa Hafsoshin Soji Kan Cigaban da Aka Samu a Fannin Tsaron Ƙasa A Shekaru Biyu

Editor6 months ago07 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yaba wa Hafsoshin Sojin ƙasar nan bisa kyakkyawan sauyin da aka samu a fannin gudanar da aikin tsaro cikin shekaru biyu da suka gabata, wanda ya haifar da gagarumin cigaba da ba ya misaltuwa a fannin tsaron ƙasa baki ɗaya. Mataimaki na Musamman ga…

Read More
  • Labarai

Nasarorin Gwamna Lawal A Zamfara Abin Mamaki da Alfahari Ne Inji Tsohon Shugaban Ƙasa Obasanjo

Editor6 months ago07 mins

Tsohon Shugaban Nijeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya yaba wa Gwamna Dauda Lawal bisa manyan nasarorin da ya samu, inda ya jaddada kyakkyawan tasirin shugabancinsa a Jihar Zamfara. A ranar Talata ne tsohon shugaban ƙasar ya ƙaddamar da asibitin ƙwararru na Yariman Bakura da wasu manyan tituna guda biyu a Gusau, babban birnin jihar Zamfara. A…

Read More
  • Labarai

AYYUKAN RAYA ƘASA: Sanata Orji Kalu Ya Jinjina Wa Hazaƙar Gwamna Lawal

Editor6 months ago07 mins

Sanata Orji Uzo Kalu, tsohon gwamnan jihar Abia, ya yaba wa gwamnatin Gwamna Dauda Lawal kan sauya fasalin jihar Zamfara. A ranar Litinin da ta gabata ne Sanata Kalu ya ƙaddamar da ginin Ma’aikatar Harkokin Mata da Ci Gaban Jama’a ta Jihar Zamfara da aka sake ginawa da kuma sabon ginin Kwalejin Fasaha da Kimiya…

Read More
  • 1
  • …
  • 31
  • 32
  • 33
  • 34
  • 35
  • …
  • 37

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.