Sauye-sauyen Gwamnatin Tinubu na Shekara Biyu Shaida ce ta Jagoranci Mai Hangar Nesa – Minista Mohammed Idris
Ministan Yada Labarai da Wayar da Kai ga Al’umma, Mohammed Idris, ya bayyana cewa nasarorin da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta samu cikin shekara biyu kacal sun zama shaida ta gaskiya na jagoranci mai hangen nesa da jarumtaka. Da yake jawabi a wajen taron farko na Tattaunawar Kasa kan Shiga Al’umma cikin Harkokin Gwamnati…
