Skip to content
December 25, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
December 2025
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
293031  
« Nov    
  • Home
  • Nijeriya
  • Page 8

Tag: Nijeriya

  • Labarai

Nijeriya ta nemi ƙarin haɗin gwiwar kafofin yaɗa labarai na ƙasashen D-8, ta zayyana sauye-sauyen da take samu a gida

Editor1 month ago07 mins

Babban Sakataren Hukumar ‘Yan Jarida ta Nijeriya (NPC), Nze Dili Ezughah, yana gabatar da jawabin Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, a taron Ƙungiyar Manema Labarai ta ƙasashen D-8 a Baku, Azerbaijan, a yau Asabar.

Read More
  • Labarai

Shugaba Tinubu ya gana da Daraktan Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) kan halin da ake ciki na tsaro a sassan ƙasar

Editor1 month ago03 mins

Shugaban Bola Ahmed Tinubu, ya karɓi takaitaccen jawabi daga Darakta Janar na Hukumar Tsaro ta DSS, Tosin Adeola Ajayi, a daren Juma’a kan halin da ake ciki na tsaro a sassan ƙasar. A cewar Fadar Shugaban Ƙasa, Ajayi ya gabatar wa Shugaban Ƙasa cikakken bayani game da sabbin bayanan sirri da hukumar ta tattara kan…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya ta ƙudiri aniyar ƙarfafa haɗin kan ƙasa da tsaron dijital — Minista

Editor1 month ago06 mins

Ministan Yaɗa Labarai Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya sake jaddada cewa Gwamnatin Tarayya tana da cikakken ƙudiri wajen inganta watsa labarai na gaskiya, na gaskiya, mafi dacewa, tare da kare sararin bayanan Nijeriya daga yaɗa ƙarya da tsoma bakin waje. Ministan ya yi wannan maganar ne a wajen taron shekara-shekara na 2025 na…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Tura Ƙarin Jami’an Tsaro Don Murƙushe Ta’addanci – Ministan Yaɗa Labarai

Editor1 month ago04 mins

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da kudurinta na ƙara tsananta yaki da ta’addanci da aikata laifuka a sassa daban-daban na ƙasar, bayan jerin hare-haren da suka faru kwanan nan. A wani taron manema labarai da aka gudanar a Radio House, Abuja, ranar Laraba 19 ga Nuwamba, 2025, Ministan Yaɗa Labarai da Wayar dan Jama’a, Mohammed Idris,…

Read More
  • Labarai

GARGAƊI DAGA CBN: A Yi Guji Yin Hulɗa Da ‘Zuldal Microfinance Bank’, Ba Shi Da Lasisi

Editor1 month ago03 mins

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya gargaɗi jama’a cewa kada su kuskura su yi mu’amala da wani banki mai suna Zuldal Microfinance Bank’, domin ba shi da lasisin iznin yin hadahadar kuɗaɗe daga CBN. Cikin wata sanarwar da CBN ya fitar a ranar 19 ga Nuwamba, 2025, mai ɗauke da sa-hannun Daraktar Riƙo…

Read More
  • Labarai

Tinubu ya ɗage tafiyarsa zuwa tarukan G20 da AU-EU saboda tattauna batun tsaro a ƙasar

Editor1 month ago02 mins

Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya dage tafiyarsa zuwa tarukan shugabannin G20 a Johannesburg da kuma AU-EU a Luanda, domin ya samu karin bayanai kan matsalolin tsaro da suka kunno kai a jihohin Kebbi da Kwara. A cikin wata sanarwa daga babban mataimakinsa na musamman kan harkokin yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga, shugaban ya yanke…

Read More
  • Labarai

Shugaba Tinubu ya Tura Shettima Zuwa Jihar Kebbi Domin Jajantawa Al’ummar Jihar

Editor1 month ago03 mins

Shugaba Tinubu ya Tura Shettima Zuwa Jihar Kebbi Domin Jajantawa Al’ummar Jihar da Iyayen Yan Matan da aka sace a Maga. Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya tura Mataimakin Shugaban ƙasa, Kashim Shettima, zuwa Jihar Kebbi a ranar Laraba domin jajanta wa gwamnatin jihar da iyayen ’yan mata da aka sace daga makarantar sakandaren ’yan…

Read More
  • Labarai

Tinubu Ya Zaɓi Gwamna Dauda Lawal Cikin Tawagar G20 A Afirka Ta Kudu

Editor1 month ago03 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya kasance cikin gwamnonin da aka zaɓa domin raka Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu zuwa taron Shugabannin Ƙasashe 20 (G20 ) da za a gudanar a Afirka ta Kudu. Taron, wanda za a yi ranar 22 da 23 ga Nuwamba, zai tattaro shugabannin ƙasashe mambobi na G20 gaba ɗaya. Wata…

Read More
  • Labarai

Shin ya dace Shaikh Masussuka ya amsa muƙabalar da gwamnatin Katsina ta shirya?

Editor1 month ago05 mins

Sakamakon koke-koken da Malam Izala ke yawan aikawa game da salon wa’azin Mahaddacin Alƙur’anin nan da ke Katsina, Shaikh Yahaya Masusska, gwamnatin jihar ta sanar da cewa za ta shirya wani zama na musamman domin kowa ya kare kan sa, inda a ƙarshe za a fitar da matsayar za a tilasta wa kowa sai ya…

Read More
  • Labarai

Ta’aziyya: Dan Agbese gwarzo ne na haƙiƙa a fagen aikin jarida, inji Ministan Yaɗa Labarai

Editor1 month ago03 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana alhini kan rasuwar fitaccen ɗan jaridar nan, Cif Dan Agbese, wanda ya rasu a ranar Litinin. A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Talata a Abuja, Idris ya ce: “Na yi matuƙar baƙin ciki da mutuwar Mista Dan Agbese, ginshiƙi a…

Read More
  • 1
  • …
  • 6
  • 7
  • 8
  • 9
  • 10
  • …
  • 37

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.