Dk. Idris Abdul’aziz ya rasu, ya yi wasicin kar a je makabartarsa da takalmi, kuma ban da daukar hoto
Shahararren malamin nan mai yawon jawo cece-kuce, Dk. Idris Abdul’aziz, ya rasu bayan fama da rashin lafiyar da ba a bayyana ba a jiya Alhamis 3 ga Afrilu, 2025 da dare. Shafin sada zumunta na Facebook na masallacin sa, Dutsen Tanshi Majlis Bauchi, ya tabbatar da rasuwarsa, inda ya sanar da cewa za a yi…
