Shugaba Tinubu ya kawo ƙarshen dokar ta-baci a Jihar Rivers
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya sanar da kawo ƙarshen dokar ta-baci da aka sanya a Jihar Rivers tun a ranar 18 ga Maris, 2025. A cikin jawabin da ya gabatar daga fadar shugaban ƙasa, Tinubu ya ce an kafa dokar ta-bacin ne sakamakon rikicin siyasa da ya yi ƙamari tsakanin Gwamnan jihar, Siminalayi Fubara, da…
