Shugaba Tinubu ya amince da tallafin Naira 250,000 ga ƙananan ’yan kasuwa a Jihar Katsina
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da bayar da tallafin Naira 250,000 ga ƙananan ƴan kasuwa da matsakaitan masana’antu (MSME) da suka nuna bajinta a yayin Faɗaɗɗen Taron Kanana da Matsakaitan Masana’antu na Ƙasa (Expanded National MSME Clinic) da aka gudanar a Katsina. Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ne ya sanar da hakan yayin…
