Suna shirin kama ni, su tsare ni – El-Rufai
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya koka kan yiwuwar kama shi da tsare shi. Kamar yadda Daily Post ta ruwaito, El-Rufai ya bayyana cewa ya ji rade-radin yiwuwar kama shi amma sai ya bayyana cewa ba ya da niyyar zuwa wani wuri. Tsohon gwamnan ya bayyana haka ne yayin da ya ke bayar da…
