‘Za mu Ci Gaba da Yaƙar Masu Kashe Masallata da Kirista a Najeriya’
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya jaddada kudirin gwamnatinsa na tabbatar da walwala da samar da kayan yaƙi ga rundunar sojin Najeriya don ci gaba da yaƙar ta’addanci Da yake jawabi a wajen bikin zagayowar ranar sojoji karo na 162 a Kaduna, Tinubu wanda mataimakinsa Kashim Shettima ya wakilta, ya tabbatar wa sojojin da cikakken…
