Skip to content
December 1, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Sample Page
  • Home
  • Tinubu

Tag: Tinubu

  • Labarai

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Fatattakar Maƙiyan Ƙasa, Ya Girmama Marigayi Gwamna Audu

Editor2 hours ago010 mins

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada cewa dawo da zaman lafiya, ƙarfafa tsaron ƙasa, da faɗaɗa damar tattalin arziki su ne manyan abubuwan da gwamnatin sa ta fi mayar da hankali a kai. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne ya bayyana haka a madadin Shugaban, a lokacin taron…

Read More
  • Labarai

Sojojin rundunar 3 Brigade sun ceto mutane 7 da aka yi garkuwa da su a Tsanyawa

Editor8 hours ago02 mins

Sojojin Operation MESA na 3 Brigade, tare da goyon bayan rundunar sojan sama da ’yan sanda, sun ceci mutane bakwai da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a kauyen Yankamaye Cikin Gari na karamar hukumar Tsanyawa a jihar Kano. A wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na 3 Brigade, Kaptin Babatunde Zubairu ya…

Read More
  • Labarai

Ƴan Najeriya sama da 700,000 sun amfana da lamunin NELFUND tun bayan ƙaddamar da shirin

Editor9 hours ago02 mins

Hukumar ba da lamunin karatu ta NELFUND (Nigerian Education Loan Fund) ta ce adadin ɗaliban da suka amfana da lamunin karatu tun bayan ƙaddamar da shirin a ranar 24 ga Mayu 2024 ya kai 788,947. Wannan na cikin rahoton yau da kullum da hukumar ta fitar a ranar 24 ga Nuwamba 2025, wanda ya kuma…

Read More
  • Labarai

Sojojin Najeriya sun ceto ƴan mata 12 da aka sace a Askira/Uba dake Jihar Borno

Editor9 hours ago03 mins

Rundunar Sojojin Najeriya ta ceto wasu ƴan mata 12 da ƴan Boko Haram/ISWAP suka sace a yankin Mussa da ke ƙaramar hukumar Askira/Uba, a jihar Borno. Ƴan matan, masu shekaru tsakanin 15 da 20, an sace su ne a ranar 23 ga Nuwamba yayin da suke aikin girbi a gonakin iyayensu. Sanarwar rundunar ta ce…

Read More
  • Labarai

Yadda CBN ya ceto tattalin arzikin Nijeriya cikin shekaru biyu -Cardoso, a taron CIBN

Editor1 day ago09 mins

Ashafa Murnai Barkiya Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Olayemi Cardoso, ya bayyana irin gagarimar nasarar farfaɗo da tattalin arzikin Nijeriya da ya ce an samu daga hawan sa shugabancin bankin zuwa yanzu a ƙarshen 2025. Ya bayyana haka ne yayin da yake jawabi wurin taron cin abincin dare na shekara-shekara na Cibiyar Manyan Masu Hannu…

Read More
  • Labarai

Shugaba Tinubu Ya Miƙa Wa Majalisar Dattawa Sunayen Ƙarin Jakadu 32 Don Tantancewa

Editor2 days ago05 mins

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sunayen karin mutane 32 da ya zaɓa domin zama jakadu zuwa majalisar dattawa, mako guda bayan tura sunayen farko na mutum uku. A cikin wasu wasiku guda biyu da aka karanta a zaman majalisar, Shugaba Tinubu ya roƙi shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, da majalisa ta hanzarta…

Read More
  • Labarai

Cika Shekaru 25: Ministan Yaɗa Labarai ya jinjina wa tasirin ƙungiyar ActionAid cikin al’umma

Editor2 days ago06 mins

Cika Shekaru 25: Ministan Yaɗa Labarai ya jinjina wa tasirin ƙungiyar ActionAid cikin al’umma Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Alhaji Mohammed Idris, ya yaba wa ƙungiyar nan mai zaman kan ta ta ActionAid Nigeria bisa cika shekaru 25 da ta yi tana aiki, hidima, da ayyukan sauyi a faɗin ƙasar nan. Da…

Read More
  • Labarai

CBN ya umarci bankuna su janye tallace-tallace masu ɗauke da ninanci da yaudarar kwastomomi

Editor2 days ago06 mins

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Najeriya (CBN) ya yi kakkausan gargaɗi tare da umartar dukkan bankuna, bankunan asusun ‘walet’ na biyan kuɗi da sauran cibiyoyin hadahadar kuɗi da yake kula da su, cewa su gaggauta janye duk wasu tallace-tallace ko wasu bayanai da ba su cika ƙa’idodin kare buƙatu da haƙƙin Kwastomomi bisa tsarin ingantacciyar…

Read More
  • Labarai

Tinubu yana gina ginshiƙi mai ƙarfi na makomar Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai

Editor4 days ago04 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce manufofi da shirye-shiryen gwamnatin Tinubu sun fara samar da ribar dimokiraɗiyya ga ‘yan ƙasa. Ya faɗi haka ne a safiyar yau yayin tattaunawa da ƙungiyoyin goyon bayan jam’iyya mai mulki, wato APC, a ofishin sa da ke Radio House, Abuja. Idris ya ce:…

Read More
  • Labarai

Shugaba Tinubu ya yi matuƙar jimamin rasuwar babban malami, Sheikh Dahiru Bauchi

Editor4 days ago02 mins

Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana matuƙar alhini kan rasuwar babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, wanda ya rasu a ranar Alhamis yana da shekaru 101. A cikin wata sanarwa da fadar shugaban ƙasa ta fitar, shugaba Tinubu ya ce rasuwar Sheikh Dahiru babban rashi ne ba kawai ga iyalai da mabiyansa ba,…

Read More
  • 1
  • 2
  • 3
  • …
  • 34

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
Digital Newspaper - Multipurpose News WordPress Theme 2025. Powered By BlazeThemes.