Ba bambanci tsakanin Netanyahu na Isra’ila da Hitler – Tayyip Erdogan
Shugaban kasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, a ranar Laraba ya ayyana Isra’ila a matsayin “kasar ta’addanci” wadda shugabannin ta “dole a hukunta su a kotunan kasa-da-kasa.” Kamar ya ke a cikin wani rahoto na kafar watsa labarai ta Sahara Reporters A cewar Reuters, Erdogan ya ma bayyana cewa babu wani banbanci a tsakanin Firaministan kasar…
