DARE ƊAYA ALLAH KAN YI BATURE’: Gwamna Namadi ya bai wa mutum 27 ramcen Naira miliyan 270, domin kama sana’ar zama miloniya
A ƙoƙarin sa na ganin ya cika alƙawarin da ya ɗauka tun farkon hawa mulkin sa cewa, zai buɗa wa mutum 150 hanyoyin kama sana’ar zama miliyoya a zangon sa na farko, Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya bai wa mutum 27 ramcen Naira miliyan 270, domin kama hada-hadar sana’ar zama miloniya. Wannan lamuni…
