Gwarzon Ƙara Wa Dimokiraɗiyya Karsashi: Hukumar Zaɓen Liberiya ta karrama Yakubu, Shugaban INEC
Farfesa Yakubu ya na karɓar hatimin karramawa daga hannun Madam Davidetta Browne Lansanah a birnin Monrovia Hukumar Zaɓe ta Laberiya (NEC) ta yi jinjina da damƙa kambin yabo ga Shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, bisa ƙoƙari da muhimmiyar rawar da ya taka wajen ƙara wa dimokiraɗiyya karsashi a ƙasar. Wannan karramawa…
