An Gano Likitocin Bogi 20 A Wani Asibitin Zamfara

Daga Hussaini Yero, Gusau Shugaban ma’aikatan jihar Zamfara Ahmad Liman, wanda kuma shi ne shugaban kwamitin tantancewa, tare da aiwatar da sabon mafi ƙarancin albashi na Duba Saba’in ya bayyana cewa kwamitinsa ya gano ma’aikatan bogi da dama a cikin jadawalin albashin Zamfara, wanda suka haɗa da Likitocin bogi 20 a wani asibiti a jihar….

Read More

Bankin Keystone ya jinjina wa Gwamna Lawal

Bankin Keystone ya jinjina wa namijin ƙoƙarin Gwamna Lawal wajen samar da manyan abubuwan more rayuwa ga al’ummar Jihar Zamfara. Manajan Daraktan Bankin, Hassan Imam ne ya jagoranci manyan jami’an gudanarwar bankin a ziyarar ban girma da suka kai wa gwamnan, ranar Asabar a gidan gwamnati da ke Gusau. A wata sanarwa da mai magana…

Read More