Gwamna Lawal Ya Ba Da Kyautar Mota Ga Ƙungiyar Tsaffin Manyan Sakatarorin Da Suka Yi Ritaya A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bai wa Ƙungiyar Tsaffin Mayan Sakatarorin jihar Zamfara mota ƙirar Bas mai ɗaukar mutane 18. Gwamnan ya miƙa bas ɗin ne ga shugabannin ƙungiyar a ranar Laraba a gidan gwamnati da ke Gusau. A taron shekarar da ta gabata, Gwamna Lawal ya yi alƙawarin samar da motar bas ga…
