Skip to content
December 25, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
December 2025
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
293031  
« Nov    
  • Home
  • Zamfara
  • Page 15

Tag: Zamfara

  • Labarai

Gwamnan Zamfara ya fara biyan mafi ƙarancin albashi na N30,000

Editor2 years ago03 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya fara biyan mafi ƙarancin albashi na Naira dubu 30 ga ma’aikatan Jihar, a lokaci guda kuma har ya biya albashin watan nan na Yuni saboda shagalin babbar sallah. A watan da ya gabata ne gwamnan ya bayyana a wata ganawa da ya yi da shugabannin Ƙungiyar Ƙwadago ta Jihar…

Read More
  • Labarai

Ba za mu shiga sulhu da ‘yan bindiga ba, cewar Gwamnan Zamfara

Editor2 years ago04 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake jaddada cewa gwamnatin sa ba za ta taɓa shiga sulhu da ‘yan bindigar da ke haddasa ta’addanci a Jihar Zamfara ba. A ranar Larabar nan ne gwamnan ya halarci wani gangami da matasan Zamfara suka shirya mai taken ‘Tafiyar Zaman Lafiya’. A wata sanarwa da mai magana da…

Read More
  • Labarai

Gwamnan Zamfara ya koka kan yadda jami’an tsaro ke tafi da aikinsu a jihar

Editor2 years ago03 mins

Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya koka kan yadda ’yan sanda da sojoji suka sanya sakaci a yaƙi da ’yan bindiga a shiyyar Arewa maso Yamma. Gwamna Lawal bayyana haka ne a wani jawabi kai tsaye da ya gabatar cikin a shirin SUNRISE DAILY na gidan talabijin na CHANNELS TV a ranar Talatar nan. Ya…

Read More
  • Labarai

Gwamnan Zamfara ya nemi ƙarin tallafin Asusun TETFund

Editor2 years ago05 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci ƙarin tallafi daga Asusun Tallafa wa Manyan Makarantu na TETFund, domin kammala wasu gine-ginen a manyan makarantun Jihar. Gwamnan ya yi wannan roƙo ne a wata ziyarar aiki da ya kai hedikwatar Hukumar ta TETFUND a ranar Alhamis ɗin da ta gabata a Abuja. A wata sanarwa da…

Read More
  • Labarai

Gwamna Dauda Lawal ya yaba wa takwaransa na Sakkwato

Editor2 years ago04 mins

Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya yaba wa takwaran sa na jihar Sakkwaro, Dr Ahmed Aliyu bisa ƙara samar da guraben ayyukan yi ga al’ummar Jihar Sakkwato, musamman matasa. A ranar Larabar da ta gabata ne Gwamna Lawal ya jagoranci ƙaddamar da rabon wasu babura da A Daidai Sahu da gwamnatin Jihar Sakkwato ta…

Read More
  • Labarai

Gwamnan Zamfara ya halarci taron yaye dakarun musamman na NSCDC

Editor2 years ago2 years ago05 mins

A faɗi-tashin da yake yi wajen samar da ingataccen tsaro, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatin sa na tabbatar da tsaron rayuka da dukiyar al’ummar Jihar Zamfara. A ranar Talatar nan ne gwamnan ya halarci bikin yaye wasu dakaru na musamman, waɗanda ke ƙarƙarshin Hukumar tsaro ta Sibil Difens (NSCDC) da ake…

Read More
  • Labarai

Majalisar Ɗinkin Duniya ta shirya taro kan tsaro a Zamfara

Editor2 years ago07 mins

Yanzu haka dai an fara gudanar da wani muhimmin taro na masu ruwa da tsaki a harkar tsaro, laifuffuka da shaye-shayen miyagun ƙwayoyi, wanda Majalisar Ɗinkin Duniya ta shirya a jihar Zamfara. Taron, wanda aka fara shi Litinin ɗin nan a gidan gwamnatin jihar da ke Gusau, ofishin kula da shaye-shayen miyagun ƙwayoyi da laifuffuka…

Read More
  • Labarai

Bashin Garatutin Shekaru 13: Mun Biya Ma’aikatan Zamfara Sama Da Naira Biliyan 5, Inji Gwamna Lawal

Editor2 years ago2 years ago03 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya biya sama da Naira Biliyan Biyar na kuɗaɗen ma’aikatan da suka ritaya da aka riƙe musu sama da shekaru 13. Tun a watan Fabrairun bana ne Gwamnatin Jihar Zamfara ta fara biyan ma’aikatan jihar da Ƙananan Hukumomin da suka yi ritaya kuɗaɗen giratuti bayan an tantance su. A wata…

Read More
  • Labarai

Ayyukan da muka yi a shekara guda na da tasiri cikin al’umma, in ji Gwamnan Zamfara

Editor2 years ago05 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada cewa ayyukan samar wa al’umma mafita da gwamnatinsa ke yi na samun tagomashi sosai, kuma an samu gagarumin sakamako cikin shekara guda. Gwamnan ya ƙaddamar da manyan ayyuka a Ƙananan Hukumomi takwas, wanda aka fara a Ƙaramar Hukumar Gummi a ranar Lahadi, 27 ga watan Mayu. A wata…

Read More
  • Labarai

Bikin cika shekara guda: Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da manyan ayyuka

Editor2 years ago06 mins

A ciki gaba da gudanar da bukukuwan cika shekara ɗaya a karagar mulkin jihar Zamfara, ranar Litinin ne Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da wasu manyan ayyuka guda biyu a Ƙananan Hukumomin Bakura da Maradun da ke yankin Zamfara ta Yamma. Ƙaddamarwar na ɗaya daga cikin manyan ayyukan da Gwamnatin Dauda Lawal ta aiwatar cikin…

Read More
  • 1
  • …
  • 13
  • 14
  • 15
  • 16
  • 17
  • …
  • 20

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.