An kafa Hukumar tsara tattalin arzikin jihar Zamfara
A ƙoƙarin sa na inganta rayuwar al’umma, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da kafa Hukumar Tsara Tattalin Arziki a jihar. Gwamnan ya jagoranci wani zama na musamman na Majalisar Zartarwa ta Jihar Zamfara a ranar Alhamis a zauren majalisar da ke gidan gwamnati a Gusau. A wata sanarwa da mai magana da yawun…
